Miyar attaruhu da albasa mai wake

UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
Miyar attaruhu da albasa mai wake
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakigyara wake kidafa saiki wanke nama kidora kisa albasa da thyme kifasashi saiki soya sama sama saiki kwashi dama kingyara albasarki guda ji da attaruhu da tumatur kadan amma albasar mai yawa saiki markada koki jajjaga saiki zuba cikin mai kisoya sama sama saikikawo ruwan tafashe naman kizuba yatafaso saikizuba naman kizuba waken kirage wuta kibarsu sukusan dahuwa saikizuba yankakken lawashin kizuba magi kori da onga kirufe kibarsu sikarasa kisauke akwai dadi sosai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13240444



sharhai