Instant puff

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Wannan girkin yana Dadi sosai ana cinshi da shayi da safe akwai qosarwa

Instant puff

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan girkin yana Dadi sosai ana cinshi da shayi da safe akwai qosarwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 mn
mutane 8 yawan
  1. Fulawa kofi2
  2. 1Ruwa Kofi
  3. 1 tspBaking powder
  4. 4 tbsNutella
  5. 1 tbsGogaggiya kwakwa
  6. 4 tbsSuga

Umarnin dafa abinci

15 mn
  1. 1

    Da farko Zaki tankade fulawarki ki zuba suga ki sa baking powder ki jijjiya.

  2. 2

    Sai ki kawo ruwa ki zuba ki buga Shi har zawon minti biyar.

  3. 3

    Sai ki Dora Mai a wuta idan yayi zafi Zaki din gusura kina sakawa kamar Dan wake idan ya soyu ki juya.

  4. 4

    Sai ki kwashe idan yasha iska saiki yarfa notella ki barba da kwakwa shike nan aci Dadi😋😁

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

sharhai

Similar Recipes