Tuwon madara

Zee,s Kitchen @cook_24213096
Inason tuwon Madara musamman Wanda akayishi a ranar yanada dadi da taushi ga gardi hmmm.abin ba acewa komai
Tuwon madara
Inason tuwon Madara musamman Wanda akayishi a ranar yanada dadi da taushi ga gardi hmmm.abin ba acewa komai
Umarnin dafa abinci
- 1
Adaura pan awuta.se a zuba ruwa da sugar da flvr.inyatafasa yai kauri se a sauke adinga zuba madarar Ana tukawa haryai kauri.inyai ruwa zaka iya Kara Madara.se anemi leda Koh patchman paper ashafamata Mai ajiki.
- 2
Se ajuye ayi Fadi dashi akara daura wata ledar Koh patchman paper a saman a floating dinshi da rolling pin.
- 3
Inyahuce se a yanka.but bawai yasa iska sosaiba.Koh asa cutter a fitar da shape dinda akeso.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13287209



sharhai