Umarnin dafa abinci
- 1
Ki samu ruwan ki hada da sugar ki danra a wuta wato(low heat)
- 2
Idan sufar ya narke sosai yanda idan kin taba zaki ji yana dauko
- 3
Sai ki kashe wuta, ki hada madaran ki juya sosai ya hade jiki
- 4
Ki samu leda mai karfi ki sada mangyada..sai ki murza su madaran akan ledan
- 5
Ki samu muciya kiyi (kneading) sai ki saka wuka ki yanka yanda kike so
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13569300



sharhai (2)