Faten tsakin masara

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan shine karo na farko da nadafa wannan abincin kuma ta dalilin zulaihat adamu musa da tatura nagani shine nace bari nagwada. Munji dadinsa sosai mungode

Faten tsakin masara

Wannan shine karo na farko da nadafa wannan abincin kuma ta dalilin zulaihat adamu musa da tatura nagani shine nace bari nagwada. Munji dadinsa sosai mungode

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsakin masara
  2. Albasa
  3. Attarugu
  4. Tumatur kwara uku
  5. Manja
  6. Maggi DA sauran kayan dandano
  7. Yakuwa
  8. tafarnuwaCitta da

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakidaura tukunya a wuta kisa manja idan yayi zafi kiyanka albasa kizuba kidan soyata sannan ki jajjaga tafarnuwa da citta da attarugu kizuba akai ki jujjya kidan soya sannan ki yanka tumatur ko ki jajjaga kizuba akai sai kizu a kayan dandano dasu curry ki jujjya kibarta tadan soyu

  2. 2

    Bayan kinsoya sai kizuba ruwa mai dan yawa sai kirufeta tatafasa sannan kiyanka yakuwanki kiwanketa kizuba akai kijujjya sannan kirufeta tadan tafaso sannan kidauko tsakin kizuba akai kijuyashi shikenan sai kibarta tadahu sannan kisauke

  3. 3

    Abunda yasa banwanke tsakinaba sabida nayi amfani da na leda kuma bata bukatan wankewa saboda batada datti ko kadan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes