Tura

Kayan aiki

30mint
2 yawan abinchi
  1. Sugar cup 1
  2. Butter Rabin simas
  3. 6Kwai
  4. cupRuwa Rabin
  5. 3Madara chokali
  6. Cocoa Rabin kofi
  7. Filevo

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Na zuba sugar da bota nayita juyawa da whisker nakawo

  2. 2

    Kwai nazuba najuya nazuba fulawa nazuba Madara najua nazuba coconakawo ruwa nazuba najuya nazuba filevo nashafa butter a fan nagasa bayan yagasu nazuba nabarshi ya huce nazuba syrup nsaka chocolate syrup Kuma aci Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
Kicire hashtag wazobia babu cake ajiren abunda zaa dafa

Similar Recipes