CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Fried gurasa with chicken sauce
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Fried gurasa with chicken sauce ainihin hoton girkin

Fried gurasa with chicken sauce

Maijidda Mukhtar
Maijidda Mukhtar @cook_26045937
Kano

Fried gurasa with chicken sauce

Maijidda Mukhtar
Maijidda Mukhtar @cook_26045937
Kano
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 2Filawa kofi
  • 1/2tspn Gishiri
  • 1/2tspn Baking powder
  • Yeast 1 tspn
  • Kaza, mai, magi,kayan kamshi,
  • Attaruhu,albasa,
  • Koren tattasai, karas
  • Ruwan dumi
  • Sugar 1tspn
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki hada filawa da Gishiri, sugar,baking powder, saiki jujjuya saikum ki zuba ruwan dumi ki kwaba bada tauri sosaiba ki bugashi dakyau har na tsawon mintina 15 saiki ajiye awaje mai dumi

  2. 2

    Kidauko Naman kazarki kizuba mishi magi da kayan kamshi ki ajiye agefe saiki dauko attaruhu da albasarki Wanda kika jajjaga saiki zuba mai atukunya kidan soyasu kadan saiki zuba Naman kazarki dakayan kamshi da magi kikara juyawa idan yafara laushi Saiki dauko karas da koren tattasanki dakika yanka kanana kizuba aciki kiKara juyawa saikizuba ruwa kadan kirufe

  3. 3

    Bayan minti biyar saki bude zakiga karas dinki yadahu saki sauke

  4. 4

    Saiki dauko filawarki zakiga tataso saiki kara bugata sannan ki yankata kamar guda biyar saiki mulmulasu kamar ball saiki dauki daya kimurzashi yayi Fadi amma dadan tudunshi saiki ajiye agefe haka zakiyi harkigama da sauran saiki barsu suyi minti 15 Dan sukara tashi

  5. 5

    To idan suntashi saiki Dora mai akan wuta kidinga daukarsu ahankali kina soyawa Amma karki cika wuta idan yayi brown saiki kwashe.. shikenan kingama

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Maijidda Mukhtar
Maijidda Mukhtar @cook_26045937
rannar September 10, 2020 11:33
Kano

sharhai

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
September 10, 2020 12:40
Masha Allah 😋😋😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Soyyayar Gurasa Kaza Sauce

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dankalin hausa
  2. Potatoes finger
  3. Corn source
  4. Cin cin (Rose shape)
  5. Kayan lambu a kwai
  1. Kayan lambu a kwai
  2. Dankalin hausa
  3. Mincemeat Puff-Puff
  4. Potatoes finger
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13608512
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close