Potatoes finger

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

Wani nauin sarrafa dankalin turawa😋😋😋

Potatoes finger

Wani nauin sarrafa dankalin turawa😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dafa dankali da gishiri idan ya dahu se ki sauke ki murmushe shi. Se kisa maggi da black paper ki juya se ki mulmula shi kaman yanda nayi se ki kada kwai da ruwa cokali daya se kisa ma flour gishiri da yaji da black paper kadan idan kin mulmula se ki dakko kisa a flour se kisa a kwai se kisa a bread crumbs se ki soya harse yayi golden brown shikenan se ci😋 zaa iya ci da ketchup ko sauce😋😋😋

  2. 2
  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

Similar Recipes