Dankalin hausa

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Wanan hadi sirin shi shine inzaki soya manki kizuba gishiri acikinsa da Albasa da tafarnuwa,wawoooo bakiba yaru makeyu

Dankalin hausa

Wanan hadi sirin shi shine inzaki soya manki kizuba gishiri acikinsa da Albasa da tafarnuwa,wawoooo bakiba yaru makeyu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankankalin hausa
  2. Yaji
  3. Tafarnuwa
  4. Albasa
  5. Gishiri
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafaruku naferi dankalina kuma nawanki shi na yayankashi nasa masa gishiri kadan

  2. 2

    Sai nizuba maina a wuta nisamashi gishiri da tafarnuwa nisoya dankalina aciki

  3. 3
  4. 4

    Da ya soyu sai nisa yajina da Albasa da ma ni juya sosai, ki gwada yaruwata akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Similar Recipes