Gasassan kifi tarwada(Tilapia)

Gumel @Gumel3905
Nagasa wa iyalina munyi breakfast kuma kowa yayi santi😋😋
Gasassan kifi tarwada(Tilapia)
Nagasa wa iyalina munyi breakfast kuma kowa yayi santi😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
A gyara kifi asa kayan kamshi da Mai a shashshafa se a rufe asa a fridge awa 2 ko asa da daddare.
- 2
Idan za ayi amfani da doya se a fere a wanke a yanka da fadi a shafa mai ko butter a farantin gashi se a jera sannan a dora kifin akai, a zuba kayan hadin da aka tanada se a sa foil paper a rufe asa a oven bayan ya dauki zafi.
- 3
Bayan 20 zuwa 25 minutes se a duba idan yayi se a sauke aci dadi lafiya 😋.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13617217









sharhai (6)