Sweet potato drink

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

😆😆😆😆Hahahah,sweet potato yau qarya ka taqare ,Sabon salooo 😆😆😆naqirqirishine kuma yau da shi niyi breakfast Hahahaha

Sweet potato drink

😆😆😆😆Hahahah,sweet potato yau qarya ka taqare ,Sabon salooo 😆😆😆naqirqirishine kuma yau da shi niyi breakfast Hahahaha

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na fere dankalina nawankishi NASA shi awota natafasa shi na ciri ruwan na ajiyi a gife

  2. 2
  3. 3

    Sai na zu na sa madarata tabari da suga da kanufari da cinnamon nitasasu da suntafasa sai nitaci nizuba aciki dankalina

  4. 4
  5. 5

    Shikuma carrot nasa shine saboda yabada kala aciki abincina don Allah ka gwada sabon salooo

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Aikam yayi kyau ba karya. Hope kinji dadin shi

Similar Recipes