Doughnut
Doughnut abinci ne mai dadi inajin dadinshi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara xuba yeast dinki tare da madararki acikin ruwan dumi.Seki tankade flour dinki seki xuba sugar ki jujjuya sannan ki xuba butter dinki tare da kwai ki jujjuya su seki xuba nutmeg dinki dan kadan ki juyasu sosae.Sannan ki xuba hadin yeast combo dinki wato yeast da madararki seki ta juyashi har dough din ya hade waje daya. Seki rufeshi da towel yae 15 minutes a waje mai dumi.
- 2
Bayan nan seki dinga murxashi kina fita da shape dinshi da abin fitar da shape din doughnut ko kuma kisa cup da mirfin roba a haka harki gama seki soyashi a mai.Shikenan doughnut dinki ya kammala.
- 3
Ana iya cinshi da lemo ko tea😋😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13734764




sharhai