Pancake mai dadi

Pancake ,abun makulashe ne wonda yara da manya suke matukar sonsa,ha laushi ga dadi, ana cinsa a matsayin breakfast or dinner, ana cinsa da tea ko juice
Pancake mai dadi
Pancake ,abun makulashe ne wonda yara da manya suke matukar sonsa,ha laushi ga dadi, ana cinsa a matsayin breakfast or dinner, ana cinsa da tea ko juice
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki dankade flour dinki ki juye salt da sugar dasu dry ingredient naki,ki gauraya, sai ki fasa kwai a bowl ki kada,sai ki xuba ruwa cup daya a cikin madara ki gaurawa sai ki juye cikin kwai naki ki gauraya sosai.......sai ki juye flour dinki da butter ko mangyeda aciki,ki gauraya sosai har sai yayi laushi, sai ki barshi yayi atleast 10minutes
- 2
Sai ki kawo non stick frying pan naki, kisa a wuta yadan yi zafi kadan sai ki xuba kullin pancake naki, zakiga saman ya bubbles din nan, sai ki juya dayan gefe, inkinga yayi brown shikenan yayi kenan
- 3
Note:karkisaka wuta dayawa, kuma kar kullin yyi kauri, inyayi kauri zaki iyyakara ruwa yadan yi ruwa2ruwa haka, zaifi kyu
Similar Recipes
More Recipes



sharhai