Amala da miyar ayayo

Oum AF'AL Kitchen
Oum AF'AL Kitchen @MomHanif
Kaduna

Abinci Mai dadi ga saukin hadiya

Amala da miyar ayayo

Abinci Mai dadi ga saukin hadiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1 da min 30m
mutum 1 yawan a
  1. Garin amala
  2. Ruwa
  3. Ayayo
  4. Daddawa
  5. Kanwa
  6. Maggi
  7. Sai stew dinki

Umarnin dafa abinci

hr 1 da min 30m
  1. 1

    Zaki sa ruwa a wuta idan ya tafasa saiki dauko garin amalanki kirinka zubawa aruwannan kina tukawa da muciya harsai yamiki yanda kike so. Shi baya bukatan talge

  2. 2

    Itakuma miyarki zaki gyara ayayonki dama zaki wankeshi tas kafin kitsinke, bayan kintsinke zaki dakashi a turmi KO kiyi blending dinshi, dama kinsa ruwa a wuta dankadan da yar daddawarki da Maggi sai kikawo ayayonki kizuba saiki jefa yar kana, bayan minti 3 zuwa biyar miyar ki tayi, saici dama kinada stew a gefe saiki hada

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum AF'AL Kitchen
rannar
Kaduna
I love any delicious food
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes