Kayan aiki

mutane 4 yawan
  1. Biredin shwarma
  2. Nama
  3. 1Attaruhu
  4. 1Albasa
  5. Kyn dandano
  6. Kyn kamshi
  7. Curry
  8. Mai cokali 2
  9. Kabeji
  10. Cocumber
  11. Mayonnaise
  12. Cream salad
  13. Ketchup

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki Sami tsokar nama sae ki yanka t a tsaye haka xaki tayi har ki gama sae jajjaga attaruhu d albasa ki xuba ki sa kyn kamshi d kyn dandano ki juya sosae kisa a fridge yy kmr awa 2

  2. 2

    Byn y tsumu sae ki xuba Mae a fry pan edn yy xafi ki xuba naman ki soya har y tsane sae ki sauke

  3. 3

    Ki yanka kabeji d cocumber ki wanke ki tsane sae ki hada mayonnaise da cream salad d ketchup guri daya ki sa sugar kadan ki juya

  4. 4

    Sae ki dauko shawarma bread dinki ki shafa hadin su bama din sae ki xuba Naman sae ki sa kabeji d cocumber ki sake sa hadin bama sae ki nannade kisa plain sheet sae ki Dan sake warming dinta ty dumi shike nan sae aci d lemo

  5. 5

    Munci tamu d mango juice.

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai (8)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Please sister ki gyara hashtag dinki beyi ba bakisa Oct ba

Similar Recipes