Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zanjika sirfaffen gero tsawon Rabin awa inwanke inrege akai markade zansa yeast,flour, dafaffiyar shinkafa injuya inrufe awaje me dumi yatashi.
- 2
Idan yatashi zanyanka albasa inzuba aciki injika kanwa insa ruwan kanwa kadan insa gishiri kadan inzuba karkashi injuya.
- 3
Indura tanda awuta Idan tayi zafi insa mai inzuba kullin ludayi daya acikin kason Idan yasuyo gefe injuya daya gefen Idan yayi inkwashe acida kuli ko yaji
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13743705



sharhai