Kayan aiki

hr 1 da rabi
mutum 2 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

hr 1 da rabi
  1. 1

    Zaki wanke wake ki daura kan wuta ki yanka albasa sabida yayi saurin nuna.sai ki juye a basket, sannan kiyi parboiling shinkafa ki juye a wani basket din.

  2. 2

    Sai ki jajjaga kayan miya banda tumatir kisa mai a wuta idan yayi zafi ki soya da albasa ki zuba kayan miya ki soya, kar ya kone.

  3. 3

    Sai ki zuba maggi da kayan kamshi ki zuba wake ki barshi ya tausa

  4. 4

    Sai ki zuba shinkafa ki juya ya ki barshi ya kusab dahuwa, sai ki zuba curry saboda yayi kamshi kuma yayi colour mai kyau.sai ki barshi ya dahu ki rage wuta, idan ya dahu sai kisa wani abu kiyi shaping sai serve

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

Similar Recipes