Soyayyar gurasa da kwai
Tanada dadin yin Karin kumallo
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13807175

Tanada dadin yin Karin kumallo
Tanada dadin yin Karin kumallo
Tanada dadin yin Karin kumallo
Tanada dadin yin Karin kumallo
Dafarko zaki fasa kwanki saiki saka albasa, Maggi, curry
Damakin Dora manki awuta yayi zafi, saiki kawo gurasarki dakika yanka saiki zubata aruwan kwanki, sai kirinka jefawa aruwan Mai.
An kwafa!
More Recipes

sharhai