Kalallaba

Jiddah's Kitchen
Jiddah's Kitchen @Jiddah_aliyu2021
Najeria

Tanada dadi sosai

Kalallaba

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Tanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mnt
2 yawan abinchi
  1. Flour cup 1
  2. sinadarin dandano
  3. curry
  4. egg 1
  5. Red oil
  6. onion
  7. pepper

Umarnin dafa abinci

30mnt
  1. 1

    Ki kwaba flour dadan kauri ba sosai ba saiki fasa kwai kizuba aciki a motsa kisaka Maggie curry da kayan miyanki.

  2. 2

    Saiki saka manki a kasko kidinga soyawa kamar sinasir har Kigama kisa yaji shikenan kinyi kalallaba.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jiddah's Kitchen
Jiddah's Kitchen @Jiddah_aliyu2021
rannar
Najeria

sharhai

Similar Recipes