Dan wake

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Dan wake abinci ne n marmari ga sawqin yi naji dadinsa sosae

Dan wake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Dan wake abinci ne n marmari ga sawqin yi naji dadinsa sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara jika kanwar ki ki barta t kwanta sae ki tace

  2. 2

    Ki xuba fulawa d kuka na kansa Maggi a ciki yn sawa y bada taste me dadi Amma kadan a 2 cups 1 nk sawa sse ki juya sosae ki kawo ruwan kanwar ki xuba ki na kwaba wa d cokali idan baeda yawa edn d yawa muciya har y Miki yadda kk so

  3. 3

    Dama kin Dora ruwa y tafasa sae ki fara sakawa kina Yi kina juyawa sbd y taso sama Kar y dankare a kasa edn ki Gama ki rufe tukunyar Amma ki tsaya a wajen Kar y tafasa y mk bori edn y dahu sae ki Sami wani ruwan xafin ki kwashe a ciki amfanin hakan shine ba zae sa y huce b xaki ci shi d xafinsa Kan kisa ruwan sanyi

  4. 4

    Sae ki soya manja ki yanka albasa da tumatir d duk abinda kk so ki tsane danwaken daga ruwan kisa Mae, Maggi, yaji da su albasar aci...

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes