Garau garau
Tanada saukin sarrafawa ga dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Idan kk tafasa wakenki saiki daura tukunya kizuba ruwa daidai misali saiki zuba waken su tafaso tare idan suka tafasa saiki zuba shinkafarki kidan motsa saiki rufe tukunyarki.
- 2
Saiki barshi yakusa nuna saikiyi per boiling dinshi saikuma kimaida yasake turara yakarasa saiki zuba a plate kizuba manki da yajinki.
- 3
Zaki iya hadawa da kwai ko cabbage ko latas yadanganta da abinda kkso zakuma ki iya cinsa haka normal ne.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13823921




sharhai