Waina da miyar taushe
It's one of my favourite
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke shinkafar ki kizuba yeast da albasa ki markada saiki ajjiyeta gurin dumi domin tatashi kamar 1hr.
- 2
Saiki daura tandan akan wuta tayi zafi saiki dunga zuba mai aciki ki samu roba kidunga dibo kullun kisaka mishi sugar kadan gishiri kadan sai baking powder.
- 3
Saiki dunga zuba kullun kina soyawa har kigama daman kinada miyar taushenki agefe miyar alayyahu sai aci dashi.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13837761




sharhai