Kosai
Yanada dadin karin kumallo musamman in aka hadashi da kunun gyada
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13851875

Yanada dadin karin kumallo musamman in aka hadashi da kunun gyada
Yanada dadin karin kumallo musamman in aka hadashi da kunun gyada
Yanada dadin karin kumallo musamman in aka hadashi da kunun gyada
Yanada dadin karin kumallo musamman in aka hadashi da kunun gyada
Zaki wanke wakenki kicire dusar
Saiki sa kayan yajinki da albasa akaimiki nika
Bayan an niko saiki saka farin magi da dan gishiri sai ki bugashi ya bugu
Saikisa Mai a wuta sai suya.
An kwafa!
More Recipes

sharhai