Plum juice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

A kulu nafiso nasarafa abubuwa ma iyalina shiyasa nake yawa yi musu fresh juice da kaina da jin dadi iyalina

Plum juice

A kulu nafiso nasarafa abubuwa ma iyalina shiyasa nake yawa yi musu fresh juice da kaina da jin dadi iyalina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Plum fruits
  2. Sugar
  3. Lemon juice

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu plum ki wanke ki yanka sekisa a blender kiyi blending

  2. 2

    Seki tace kisa sugar da lemon tsami sekisa a fridge yayi sanyi ko kuma kisa ice

  3. 3

    😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (5)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Mukam nan bamuda plum sede na gwangwani 🍑😁

Similar Recipes