Cabbage toast bread

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana abici na mutane Korean na anayishi ma breakfast

Cabbage toast bread

Wana abici na mutane Korean na anayishi ma breakfast

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4eggs
  2. 1cabbage
  3. 1carrot,1 cucumber
  4. 1onion
  5. 4sliced bread
  6. 1/2spoun peper
  7. 1/2maggi
  8. 1/2spoun curry
  9. 1/2spoun black peper
  10. Butter
  11. Oil
  12. Mayonnaise
  13. Ketchup
  14. 1can fish or sardine
  15. 1fresh tomato

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki goga carrot seki yanka cabbage da albasa

  2. 2

    Seki dawko kwai kisa maggi, peper,curry and black peper sekisa su vegetables dinki da kika yanka

  3. 3

    Kisa kifi ki hadesu

  4. 4

    Seki dawko non stick frying pan ki zuba hadi cabbage din ki soya yadan kike gani a picture ki ajiye gefe

  5. 5

    Sekisa butter a pan ki gasa bread dinki

  6. 6

    Bayan ki gasa seki dawko bread din kisa soyaye cabbage dinki kisa cucumber da sliced tomatoe

  7. 7

    Kisa mayonnaise da ketchup kidawko bread ki dora a kanshi

  8. 8

    Seki yanka, shikena

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (7)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Shifa burodi da angasa shi an kara mishi matsayi da qarin dadi

Similar Recipes