Awaran Indomie

Nusaybah Umar @Nusaibah_37
Inason awara amma wanna awarar indomien har yafi asalin awaran dadi ga saukin sarrafawa
Awaran Indomie
Inason awara amma wanna awarar indomien har yafi asalin awaran dadi ga saukin sarrafawa
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zako bare indomien ki kisaka a tukunya yayi tafasa daya
- 2
Yadanyi laushi saiki zuba kayan miyan ki
da lawashi da ki juya
Zuba kayan kamshinki a ciki sannan ki fasa kwai
isashshe
Kisake juyasu su hade sannan saiki kukkulla a
leda ki sa a tukunya ya dahu saman yanda ake
alala - 3
Kiciresu a ledan kidan barsu susha iska sannan
saiki yayyanka - 4
Sai ki tsoma a cikin kwai ki soya.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13948441






sharhai