Cous cous da diya da miya

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

Wannan girkin n yayibdafi sosai iyalina sun yaba gsky

Cous cous da diya da miya

Wannan girkin n yayibdafi sosai iyalina sun yaba gsky

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
murum biyu

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Zakiyi miyarki ta stew sai ki aje a gefe.

  2. 2

    Sai ki fere doya ki dafata fara da gishiri kidansa sugar kadan zai iya wanke kwanki da gishiri k saka a ciki su dahu tare, idan tayi ki sauke, ki zuba ruwa a wuta dai dai yawan cous cous dinki zaki auna,sai ki zuba mai da dan yawa,saboda kar ya hade.

  3. 3

    Sai ki barshi ya tausa ki zuba gishiri da cous cous dinki. Ki rage wuta sosai kar ya kama.

  4. 4

    Sai ki fara serving,ki zuba cous cous,kisa kwanki sai doya duka a gefe, sai ki zuba miya...hmmmmm enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

Similar Recipes