Toasted Bread
My Simple Breakfast
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga Bread ina Tareda kadadden kwai
- 2
Kisama Brush kina riga dan kwalowa kina shafawa a bread in. Gayinan yadda zayi.. In nache zan rika somawa neh zai sha Kwai kuma bai zaiyi Toating ba
- 3
Ki dauka Toaster ki aje ki dauko wanda kk shafawa kwai kisaka
- 4
Ki kunna ki gasa kamar haka
- 5
- 6
Gayinan an gama gawa
- 7
Done
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14085567



















sharhai (4)
Love yhu wid All My Hrt