Peppered fish

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan hadin Yana da matukar dadi sosae

Peppered fish

Wannan hadin Yana da matukar dadi sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Kifi
  2. Kayan kamshi
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Koren tattasai
  6. Maggi
  7. Onga
  8. Royco

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kifi ki tsaneshi sosae sannan ki hada kayan kamshi ki shafe kifin nan duka jikinshi ki marinate na awa shida.

  2. 2

    Ki soya mai sannan ki soya kifi.

  3. 3

    Ki jajjaga attaruhu da albasa ko ki markadasu sama sama sannan ki saka a pan da Mai ki soya ko zuba seasonings da spices ki kawo kifin da kika soya ki zubashi ki zuba koren tattasai ki juya yayi minti biyar ki kashe.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes