Baobab drink

Shi baobab drink( wato lemun kukar kwalba)abu ne daya dade sosae amma yawanci kullasa ake yana kankara a saedawa Yara da manya but mostly anasa flavour ciki(orange,black or yellow)so ni nafiso nasha haka nan batare danasa kala ba....rayuwa se anayi ana tuna baya.

Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu kukar kwalba ki jikata tsahon 5 hrs(or overnight)
- 2
Kisaka whisker ki kada sosae har garin jiki yakade(in bakida whisker kisa mabirgi)
- 3
Kisamu abin tata kitace kwalban sannan kisamu cup kizuba madaran gari da Dan ruwa ki kwaba seki juye ciki,sannan kisa sugar da flavour seki juya
- 4
Kisaka rariya kikuma tacewa sannan kizuba kankara kokisa a fridge yayi sanyi.....enjoy!ba'a bawa yaro me kyuya😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai