Yam pakora

Heedayah's Kitchen @cook_17010056
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki feraye doyanki sannan kiwanke kisa a tukunya da dan gishiri har ta dahu
- 2
Bayan ta dahu ki tace ki yanka a tsaitsaye madaidaita...ki aje gefe
- 3
Zaki juye flour ki a karamin abu kizuba Mata seasoning and spices da grated attaruhu da albasa sannan kizuba ruwa kina juyawa(kartai gudaji)kwabin yafi na wainar flour kauri
- 4
Sannan kisa mai awuta in yayi zafi kidauko doyar da kika yayyanka kina sawa cikin kwabin flour ki jujjuya sannan kisa cikin mai....inya soyu ki kwashe.....ana iyaci da er sauce,tea ko haka nan..enjoy!
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Peanut burger
Wanna shine karo na farko danayi peanut yayi matukar Dadi da shaawa musamman ma idan ka barshi ya kwana Ina suya Yara sunci sosai ga auki wallahi tanxs to Ayshat Adamawa mun gode Allah ya kara basira😄 Jumare Haleema -
-
-
-
-
-
CRISPY CHICKEN (KFC)
Simple Nigerian Recipe, Very delicious Yummy. And it's Absolutely Gorgeous 😋💞Hope you'll give this recipe a try. Chef Meehrah Munazah1 -
-
Baked circled pie
Circled pie shine recipe dina na farko dana saka a cookpad on 13 November 2018, amma soyawa nayi. Sai naci Karo da kiki foodies tayi baking nata, shine nima na gwada kuma yay dadi sosai fiye da soyayyen. #onerecipeonetree. Zeesag Kitchen -
-
Dafaffe km soyayyen Dan kalin Hausa tareda kwai (boiled and fried sweet potato)
Dankalin Hausa yanada matukar dadi sosai,idan zansoyashi nakanyi suyarruwa,amma wannan karon na gwada tafasashi kadan Sannan na soyashi Samira Abubakar -
-
Crispy spring roll
Akwai kawata da take sonshi sosai shiyasa kullum idan tazo gidana sai namata TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Potato chip nd fry plantain
#stayactive dankali yanada dadi ya kunshi sinadarai masu kara lafiyanafisat kitchen
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14398066
sharhai