Baobab drink

Shi baobab drink( wato lemun kukar kwalba)abu ne daya dade sosae amma yawanci kullasa ake yana kankara a saedawa Yara da manya but mostly anasa flavour ciki(orange,black or yellow)so ni nafiso nasha haka nan batare danasa kala ba....rayuwa se anayi ana tuna baya.
Baobab drink
Shi baobab drink( wato lemun kukar kwalba)abu ne daya dade sosae amma yawanci kullasa ake yana kankara a saedawa Yara da manya but mostly anasa flavour ciki(orange,black or yellow)so ni nafiso nasha haka nan batare danasa kala ba....rayuwa se anayi ana tuna baya.
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu kukar kwalba ki jikata tsahon 5 hrs(or overnight)
- 2
Kisaka whisker ki kada sosae har garin jiki yakade(in bakida whisker kisa mabirgi)
- 3
Kisamu abin tata kitace kwalban sannan kisamu cup kizuba madaran gari da Dan ruwa ki kwaba seki juye ciki,sannan kisa sugar da flavour seki juya
- 4
Kisaka rariya kikuma tacewa sannan kizuba kankara kokisa a fridge yayi sanyi.....enjoy!ba'a bawa yaro me kyuya😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Home Made Dark Chocolate
Hadin chakuleti me matukar dadi kin huta zuwa saye saidai kiyi da kanki. Meenat Kitchen -
-
Ring doughnut
#kadunastate. Nasha wahala wurin yin ring doughnut kullun nayi baya bani yanda nikeso, Sai ta dalilin sister Amrah 😍Allah ya saka maki da gidan aljannatul firdaus. Zeesag Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
Fanke me madara
#dandano.Ina San fanke gashi Ina da milk flavour kawai se nayi shi kuma alhamdulillah yayi dadi Ummu Aayan -
-
-
Korean pancake
#HI Wana pancake din baa magana se an gwada kuma gashi so simple Maman jaafar(khairan) -
Chocolate bar cookies
Abu ne na musamma sbida yna da dadi yana kuma da ban shaawa ana iyaci hak ana sha d shayi Fatima Aliyu -
-
Toasted cake
Kawae naji ina sha'awar cin cake sbd nakan Dade bny Yi b .Kuma Alhamdulillah naji dadinsa sosae.#jumaakadai Zee's Kitchen -
-
Banana drink
Hhhmm Wannan lemun tayi wlh musamman idan tayi sanyi. Hhhmm bazan iya fada gayadda dadinsa yakeba sbda dadin tayi yawa kide gwada kigani TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Black tea with orange juice
Wlh yayi dadi sosai ...nayishine sbd yanyin damina da muke ciki ana yawan buqatar abun mai dumi domin dumama jiki sbd haka yawan canjawa ba kullum iri daya ba @Tasneem_ -
-
-
Watermelon, date and cucumber drink
The drink was so exotic😋. My family were very happy for it Ummu_Zara -
More Recipes
sharhai