CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dankalin hausa da kwai dafaduka
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dankalin hausa da kwai dafaduka ainihin hoton girkin

Dankalin hausa da kwai dafaduka

Aisha Lawal Ibrahim
Aisha Lawal Ibrahim @Amish
Kaduna

Special for breakfast

Special for breakfast

Kara karantawa

Dankalin hausa da kwai dafaduka

Aisha Lawal Ibrahim
Aisha Lawal Ibrahim @Amish
Kaduna

Special for breakfast

Special for breakfast

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

30minute
Mutane biyu
  1. Dankalin hausa
  2. Kwai
  3. Maggie
  4. Mai
  5. Tattasai
  6. Albasa
  7. Tarugu
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

30minute
  1. 1

    Zaki fere dankalin ki ya yanka yadda kikeso ki wankeshi,

  2. 2

    Ki daura mai awuta ki yanka Albasa,karki bari Albasa dinki tayi ja sosai,kikawo dankalin hausa ki,ki dan barbada gishiri,saiki sa a mai dinnan yasoyu yadda kike ko farar suya ko jar suya,kamar nawa jar suya nayi

  3. 3

    Bayan yasoyu kin kwashe,saiki rage manki kikawo jajjagen kayan miyanki kisoya sama sama kidan sa ruwa kada,saiki saka Maggie kori,ki motsa,saiki kawo kwanki dakika kada ki zaba aciki kamar dai miyan kwa bayan kwaki yayi saiki zuba dankalinki kijujjuya,kidan rife ya hade saiki sauke sai ci😋😋😋😋

    Dankalin hausa da kwai dafadukamatakin girki3 hoto
    Dankalin hausa da kwai dafadukamatakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Aisha Lawal Ibrahim
Aisha Lawal Ibrahim @Amish
rannar December 11, 2020 15:04
Kaduna

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Kosan semovita
  2. Kosai
  3. Dambun tsaki
  1. Kosan semovita
  2. Dambun tsaki
  3. Farfesun Naman Akuya
  4. Smocked Turkey stew
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14210923
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close