Kosai

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Nayi alala ne a matsayin abincin dare sae rage kullin nasa a fridge da safe n soya Mana kosae fridge da wuta sunyi a rayuwa👍

Kosai

Nayi alala ne a matsayin abincin dare sae rage kullin nasa a fridge da safe n soya Mana kosae fridge da wuta sunyi a rayuwa👍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tattasae
  5. Ajinno moto
  6. Onga
  7. Gishiri
  8. Baking powder kadan
  9. Mae

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke wakena tas nasa kyn miya n bayar aka markado min da aka kawo n diba nasa a fridge

  2. 2

    Na dauko shi nasa baking powder kadan nayi t buga shi na tsahon minti 15 har sae dae yy smooth Kuma ya Kara yawa

  3. 3

    Nasa kyn dandano na juya n Dora Mai a wuta na fara suya da ya soyu n kwashe

  4. 4

    Na dama kunun tsamiya naci dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes