Dambun tsaki

Aisha Lawal Ibrahim
Aisha Lawal Ibrahim @Amish
Kaduna

Nayishene musammam domin nida mijina

Dambun tsaki

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Nayishene musammam domin nida mijina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 hours
Mutum biyu
  1. Tsaki
  2. Gyada
  3. Tattasai
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Alayyahu
  7. Rama
  8. Sugar
  9. Mangyada
  10. Kori
  11. Maggie
  12. Wake
  13. Gishiri

Umarnin dafa abinci

2 hours
  1. 1

    Zaki wanke tsakin ki sosai ki regeshi ki tsane a kwando

  2. 2

    Ki gyara wakenki ki dan sa Maggie wurin dafashi,da ya dafu saiki tsane a kwando

  3. 3

    Saiki kawo tukunyan dambu ki zuba tsakin ki kiturara shi

  4. 4

    Ki jajjaga kayan miyanki,amman Albasa yankata zakiyi yadda kikeso,ki yanka ramaeki da Alayyahu

  5. 5

    Bayan ya turaru saiki sauke kikawo Maggie kisa kuri wake,rama, sugar kadan inkinada bukata,gishiri,jajjage duk kisa,ki motsa sosai ya hade,saiki Dan saka mai kadan ki motsa saboda karya dunkule kina iya saka Alayyahu kina iya bari saiya kusa dafuwa saiki saka

  6. 6

    Saiki maida yakara dafuwa,inya dafu kisauke,kisoya manki da Albasa kizuba ki motsa sai ci😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Lawal Ibrahim
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes