Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko nadora wake ta nasa ruwa da maggi star biyo da albasa,yayita dahuwa har yayi nadan sa mangyada na sauke
- 2
Na sa ruwa yatafasa nazuba shinkafata ita ma tayi nasauke.
- 3
Nadora tafashen nama na da kayan kamshi ya dahu nasauke
- 4
Nadora manja na da dan albasa na juye nikakken kayan miyana,na zuba naman aciki nasa baking powder sbd tsamun tumatir
- 5
Nazuba kayan dandano dana kamshi,har yyi na sauke
- 6
Nayanka latas da tumatir
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14339435




sharhai (2)