Salad din macaroni da dankalin turawa

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Wanan salak akwai dadi da sauqinyi

Salad din macaroni da dankalin turawa

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Wanan salak akwai dadi da sauqinyi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti shabiyar
  1. Dankalin turawa manya guda hudu
  2. 1/4 cupMacaroni
  3. Kwai Daya
  4. Karas,albasa,cabbage
  5. Mayonnaise
  6. Lemun tsami

Umarnin dafa abinci

minti shabiyar
  1. 1

    Zaki fere dankalinki ki yankashi gida gida qanan,ki dauraye ki sami tukunya mai tsafta ki sa ruwa ki daura ah kan wuta sai ki juye dankalinki tare da macaroni ki rufe ki barsu su dahu amma ba lugub bah

  2. 2

    Sai ki fere carrots dinki ki gurxa shi ah abun gurza kubewa,sanan kikawo cabbage dinki ki yayanka kou ki gurza shi shima sai ki aje gefe

  3. 3

    Ki dauraye tukunyarki kisa ruwa ki sa qwanki akan wuta ya dahu

  4. 4

    Idan su dan kalinki sun dahu sai ki sauke ki tsane tareda daurayewa ki juye cikin wani mazubi,ki sauke qwan shima ki fasa ki yanyanka

  5. 5

    Zaki hada komai da komai ah waje daya kama da macaroni,dankali,caras,cabbage,qwai da albasa sai kisa ah fridge yayi sanyi

  6. 6

    Idan za ah ci sai ki dako mayonnaise kisa tare da dan matsa lemun tsami kadan Ki yanka yar albasa sai aci lafiya

  7. 7

    Ana iya ci da shinkafa taliya Couscous dama ita kanta macaroni,zaki iya barbada habbatus sauda da ridi asama idan kinaso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes