Gireba

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Tayi dadi sosai alhmdllh

Gireba

Tayi dadi sosai alhmdllh

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour 1 + 1/2 cups
  2. 1/2 cupSugar
  3. Madara 2 tbp
  4. 1 tspVanillah
  5. 1/4 cupButter
  6. 1/3 cupMai
  7. Karamin ludayi na shape

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwan da muke bukata wanjen yin gireba

  2. 2

    Zaki tankade flour dinki ki saka mata sugar nikakke, madara, d kuma vanilla ki gauraya

  3. 3

    Saiki saka butter,ki gauraya kisaka mai ki gauraya

  4. 4

    Ki gauraya sai flour dinki ta zama kamar HK saiki kina zubawa a cikin ludayi kina cirewa kina jerawa a kan abun gashi wnda kika shafa masa butter a jiki

  5. 5

    Idan kin gama saiki gasa shknn kin kammala gireba saiki

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes