CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Sinasir da miyan allaiyahu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Sinasir da miyan allaiyahu ainihin hoton girkin

Sinasir da miyan allaiyahu

Oum Amatoullah
Oum Amatoullah @amnal
Kaduna

Naji dadinta sosai..

Naji dadinta sosai..

Kara karantawa

Sinasir da miyan allaiyahu

Oum Amatoullah
Oum Amatoullah @amnal
Kaduna

Naji dadinta sosai..

Naji dadinta sosai..

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  • cupShinkafa tuwo ³½
  • Albasa
  • Kayan dandano
  • Nama
  • Kayan miya
  • Yus
  • Baking powder
  • Sugar
  • Gishiri
  • Allaiyahu
  • Lawashi
  • Man gyada
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko najika shinkafa ta tsawon awa 2 Sai na wanke na watsa yar gwannati aciki kadan nazuba yis da albasa aka Kai Nika,

  2. 2

    Na rufe hadin a rana na tsawon awa daya yatashi na zuba baking powder 1tbsp,nasa sugar da gishiri kadan na motsa,nafara suya

  3. 3

    Natafasa namata da kayan kamshi da albasa,

  4. 4

    Na Nika kayan miyana,nazuba Mai awuata nazuba kayan miyan da baking powder saboda tsamin tumatir,yyi nasa naman da kayan kamshi da kayan dandano

  5. 5

    Nazuba lawashi munti kadan nazuba allaiyahu yyi na sauke.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Oum Amatoullah
Oum Amatoullah @amnal
rannar January 16, 2021 13:43
Kaduna

sharhai

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
January 16, 2021 17:36
😋😋😋😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Sinasir Soup

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Gurasa bandashe
  2. Pizza
  1. Infused water
  2. Fruits juice
  3. Gurasa bandashe
  4. Pizza
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14425305
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close