Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti goma
mutum biyu
  1. Cucumber daya
  2. Karas manya biyu
  3. Pineapple slice uku
  4. Kankana slice uku

Umarnin dafa abinci

minti goma
  1. 1

    Zaka wanke ka yanke bawon su saika kankare bayan karas din

  2. 2

    Sai ka niqasu daban daban

  3. 3

    Sanan kizuba kowaneh ah mazubinsu idan kuma kanaso sai ka hadasu duka sai refrigerating sai sha basai ka sa sugar bah

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes