Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko dai zaki yayyanka bularki ki aje gefe sannan ki jajjaga tarugu
- 2
Bayankan haka ki zo ki dauko tumatur ki yanka,albasa sannank ki sami zugalarki maikyau ki aje
- 3
Bayan wannan sai ki zo ki daka kulinki ki hada shi da magi da Dan barko kada sai ki aje mai a gefe kenan kayan kwado ya kammala
- 4
Sannan mataki na karshe dukkan waddan abubuwa zaki hadi a cikin ruba mai fadi ki hauye su duka a ci lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14486176




sharhai