Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko dai idan zaki dafa kabejinki ki yanka shi manya manya
- 2
Sannan ki dura ruwanki a wuta ki saka masu gishiri da maggi fari Amman ba da yawa ba sai ki saka kabejinki ki barshi yayi minti 10 zai dahu
- 3
Sanna ki zo ki hada kulinki a wajen dakan kulin zaki saka zaki saka kuli,maggi,yaji da gishiri ki dake shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14504787




sharhai