Pepper soup da doya

Wannan girke an kwatantamin yadda zan sarrafa kazata naji dadinci nayi kuma naji dadi shiyasa nace bari na sharing dasauran yan uwana a cookpad

Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki wanke Naman kaza kidaurata a tukunya ki gyara kisa albasa da kayan kamshi ki rufe idanya tafaso saiki yanka albasa da yawa kijera akai sannan ki kawo dakakken attarugu kisa kisa maja ki rufe karki gauraya
- 2
Bayan minti biyar saiki bude ki kawo doya yankakke kisa ki kawo sinadaran girki ki zuba saikisa ruwa daidai kan doyanki rufe
- 3
Bayan mintuna goma saiki bude ki gauraya indoyan ya nuna saiki sauke
- 4

- 5

- 6
Bayan mintuna goma saiki bude ki gauraya indoyan ya nuna saiki sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai