Watermelon and carrot juice

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenchallenge yanada dadi ga kara lafiya da lafiyar ido da kara kuzari

Watermelon and carrot juice

#kitchenchallenge yanada dadi ga kara lafiya da lafiyar ido da kara kuzari

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20minti
2mutum
  1. Watarmelon slice
  2. 5 pcsCarrot
  3. Sugar 2tblsp
  4. Black pepper half teaspoon

Umarnin dafa abinci

20minti
  1. 1

    Kifere kankana kiyanka,kifere carrot kiyanka kisa ablender,kisa sugar,black pepper kimarkada kitace kisa afridge yayi sanyi se asha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes