Mango smoothie 🥭

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Shifa Mangwaro ba wanda ya kaishi cikin kayan lambu sede ka gaji da sha badan ka koshi da shi ba

Mango smoothie 🥭

Shifa Mangwaro ba wanda ya kaishi cikin kayan lambu sede ka gaji da sha badan ka koshi da shi ba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30min
2 yawan abinchi
  1. 5Mangwaro
  2. 1Citta danya
  3. Sugar chokali 1

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Zaki wanke mangwaronki ki bare fatar (koanayin wani abu daita?)

  2. 2

    Ki saka a blenda tare da citta da sugar ki nika tare baa tacewa

  3. 3

    Zaki iya saka kankara ko kisaka a fridge se sha

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes