Jallof din taliya da macaroni hade da wake

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Hakika tayi dadi , dafarko na gwada ne na gani ko zatayi kyau da dadi. ,sai gashi munji dadinta
Jallof din taliya da macaroni hade da wake
Hakika tayi dadi , dafarko na gwada ne na gani ko zatayi kyau da dadi. ,sai gashi munji dadinta
Umarnin dafa abinci
- 1
Za,a qanke nama a sa maggi da garin citta da curry, a dora a wuta ya dahu sosai, sai a wanke wake a dora a wuta idan ya kusa nuna sai a sauke.
- 2
Sai a jajjga kayan miya,a soya sama sama, sai a zuba ruwa a tsaida sanwa,asa ruwan naman da naman duka da maggi a rufe a barshi ya tafaso.
- 3
Sai a zuba waken a barshi shima ya tausa sai a zuba taliya da macaroni,da curry da thime, barsu su dahu, idan ya kusa nuna sai a rage wuta sosai a barshi ya karasa sai a sauke, enjoyy.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14740463

sharhai