Chin-chin

Shaqsy_Cuisine
Shaqsy_Cuisine @shaqsy_cuisine
Adamawa state

Yana da dadi kuma Ya na da saukin yi🤗

Chin-chin

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yana da dadi kuma Ya na da saukin yi🤗

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsflour
  2. 1egg
  3. 1/4 cupmilk
  4. 1/4 cupsugar
  5. 1/4butter simas
  6. 1/4teaspoon baking powder
  7. Pinch of salt
  8. Flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki yi mixing butter da sugar har sai yayi fari

    ki fasa kwai a kwano daban ki jujjuya

    Ki juya cikin hadin,ki sa madara ki jujjuya

    Ki tankada flour a kwano daban,ki sa baking powder da flavor da dan gishirin kiyi mixing

    Ki zuba flour din cikin wancan hadin

    Ki jujjuya ya hade jikinsa

    Ki murza shi flat,ki yayyanka iya girman da kike so

    Ki soya shi cikin mai,amma karki cika mishi wuta sabida zai kone kuma cikin bai soyu ba

  2. 2

    Yana da sauki don breakfast ko ama yaran makaranta🤗henjoy!

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shaqsy_Cuisine
Shaqsy_Cuisine @shaqsy_cuisine
rannar
Adamawa state
Foodie😄❤️Loves cooking 🥘 and baking🍰
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes