Special egg potatoes

Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Zaria, Kaduna, Nigeria

Hmm wann girkin ae shine manta dankwalinki sbd dadi gsky duk wanda bai gwada b an barshi abaya ynd matukar dadi muda iyalina munson shi sosae
Nayi mana shi na karin kumalo
#kitchenchallenge

Special egg potatoes

sharhi da aka bayar 1

Hmm wann girkin ae shine manta dankwalinki sbd dadi gsky duk wanda bai gwada b an barshi abaya ynd matukar dadi muda iyalina munson shi sosae
Nayi mana shi na karin kumalo
#kitchenchallenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
2 yawan abinchi
  1. Dankalin turawa
  2. Kwai
  3. Maggi
  4. Attaruhu,albasa,tafarnuwa,kori
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Ki wanke dankalinki kixuba atukunya tare da kwai kixuba ruwa kibrsu su dahu

  2. 2

    Idn sun dahu ki sauke ki bare bawan dankalin da kwan ki yayanka kanana

  3. 3

    Fasa kwai kisa mgg d albasa ki xuba apan kmr xkyi wainar kwai amm sae ki dagargaxashi

  4. 4

    Jajjaga kyn miyrki d tafarnuwa
    Ki kawo pan kixub mai kadan sae kixuba kayan miyar d kk jajjaga kita juyawa kmr 5mnt sae ki kawo wann yankakum danklin d kwan kixuba kixib mggi d curyy kita juyawa sae kixub dagargajen kwan nn aciki kichigb d juyawa kmr 10mnt sae ki saike kijuye xk iychi d shayi ko lemo

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

Similar Recipes