Tsire
Na gasawa yarana gashin gida akwai dadi sosae😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke namanki kisamu wukar ki kirede shi kiyi yanka hella_hella marar kauri
- 2
Kisawa naman kulli da mangyada 2 spoon ki barshi yadanyi minti 15 sai kidauko kifara sawa a skewers ki axa pan dinki kidan tarfa mai sai kifara gasawa kinayi kina juyawa har ko Ina yayi xaki iyayin ado da albasa da rugu green aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15078157








sharhai