Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15078411

Wnn abun Shan Yana da dadi matuqa
Wnn abun Shan Yana da dadi matuqa
Ki samu kankanar ki ki yayyanka ki cire qwallon saiki sa a blender kisa madara da sugar sai kisa Milo da flavour kiyi blending kisa a fridge ko kisa qanqara
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)